Utvidet returrett til 31. januar 2025

Abokantaka

- Iko da manufa da kuma tanadin abokantaka.

Om Abokantaka

Ko kin täa tunanin yadda abokantaka na iya kara ya da bishara? " ... DOMIN SU ZAMA ¿AYA SOSAI, DUNIYA TA GANE KAI NE KA AIKO NI ... " - YAHAYA 17:23 ¿ayantakan jikin Kristi ya zama shaidar kaunan da Allah Ya ke da shi domin duniya. Yesu Ya yi addu'a domin jikin Kristi su zama shaidar kaunan Allah ta wurin kauna wa juna. Yadda mu ke gudanar da kan mu cikin abokantaka na da muhimmanci cikin shaida kaunan Allah. Kaunci abokan mu, ¿aukan nauyin juna, sulhunta säani, yin rayuwa tare duk na nuna kaunan Allah da amincin Shi ga mutanen Shi. Abokantakan mu shaida ne ga kauna har ga häaya da Kristi Ya yi domin mutanen Shi. A hakanan idan abokantakan mu na cike da säani, rashin ganewa, musu, gulma da rashin amana, mun zama shaidu marasa kyau ga bishara. Idan abokantakan mu na nan kamar ta duniya, mu na ¿ata shaidar Kristi. Abokantaka bincike ne mai zurifi cikin abin da ake nufi da rayuwa cikin abokantaka ta Littafi mai Tsarki. Wannan binciken zai bincika yadda mu ke bukatan zumunci, babban albarkan abokantaka, yadda za mu gane kuma mu guje abokantaka marasa kyau, kuma da yadda babban tanadin abokantaka na sumuwa cikin Shi wanda Ya ba da ransa domin abokan shi. Wannan shi ne bincike ma fi daidai domin yi da kawaye! Ki tara kawayen ki sai mu häa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafi Abokantaka a duka wuraren tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum, da jamma'a masu kauna domin karafafa ki yayinda ki ke cikin gina kuma da tsaron abokantaka irin ta Littafi mai Tsarki

Vis mer
  • Språk:
  • Engelsk
  • ISBN:
  • 9781006955631
  • Bindende:
  • Paperback
  • Sider:
  • 156
  • Utgitt:
  • 21. desember 2021
  • Dimensjoner:
  • 152x229x8 mm.
  • Vekt:
  • 218 g.
  • BLACK NOVEMBER
Leveringstid: 2-4 uker
Forventet levering: 8. desember 2024

Beskrivelse av Abokantaka

Ko kin täa tunanin yadda abokantaka na iya kara ya da bishara?

" ... DOMIN SU ZAMA ¿AYA SOSAI, DUNIYA TA GANE KAI NE KA AIKO NI ... " - YAHAYA 17:23
¿ayantakan jikin Kristi ya zama shaidar kaunan da Allah Ya ke da shi domin duniya. Yesu Ya yi addu'a domin jikin Kristi su zama shaidar kaunan Allah ta wurin kauna wa juna.
Yadda mu ke gudanar da kan mu cikin abokantaka na da muhimmanci cikin shaida kaunan Allah. Kaunci abokan mu, ¿aukan nauyin juna, sulhunta säani, yin rayuwa tare duk na nuna kaunan Allah da amincin Shi ga mutanen Shi. Abokantakan mu shaida ne ga kauna har ga häaya da Kristi Ya yi domin mutanen Shi.
A hakanan idan abokantakan mu na cike da säani, rashin ganewa, musu, gulma da rashin amana, mun zama shaidu marasa kyau ga bishara. Idan abokantakan mu na nan kamar ta duniya, mu na ¿ata shaidar Kristi.
Abokantaka bincike ne mai zurifi cikin abin da ake nufi da rayuwa cikin abokantaka ta Littafi mai Tsarki. Wannan binciken zai bincika yadda mu ke bukatan zumunci, babban albarkan abokantaka, yadda za mu gane kuma mu guje abokantaka marasa kyau, kuma da yadda babban tanadin abokantaka na sumuwa cikin Shi wanda Ya ba da ransa domin abokan shi.
Wannan shi ne bincike ma fi daidai domin yi da kawaye! Ki tara kawayen ki sai mu häa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafi Abokantaka a duka wuraren tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum, da jamma'a masu kauna domin karafafa ki yayinda ki ke cikin gina kuma da tsaron abokantaka irin ta Littafi mai Tsarki

Brukervurderinger av Abokantaka



Gjør som tusenvis av andre bokelskere

Abonner på vårt nyhetsbrev og få rabatter og inspirasjon til din neste leseopplevelse.