Norges billigste bøker

Mai kawas da kunya

Om Mai kawas da kunya

Kunya ba ya zäi. Ya na kai ma kowannen mu hari ko daga ina muka fito ko shekarun mu. Kunya na iya ¿uya da kyau. Ya na sa mu so mu ¿uya tare da shi. Ya na rike mu ya sa mu ji kaman ba mu isa ba. Ya na sa shakka cikin mu kuma ya na tunashe da kasawan mu. Kunyan da ke cikin rayuwan mu na bukatan häuwa da Mai Kawas da Kunya. Ko da mu na so ko ba mu so mu yarda, ikon kunya ya shafe mu duka. Kunya na hana mu yin rayuwa cikin bangaskiya da Allah Ya shirya mana. A maimakon mu yin rayuwa cikin cikakken iyawa da karfin mu, kunya na sa mu cikin nadama, rashin tabbaci da shakka. A cikin wannan bincike na tsawon mako hu¿u, za mu duba labarai goma sha ¿aya daga Littafi mai Tsarki domin mu gan yadda Allah na yaki da kunya a cikin rayuwan su da kuma rayuwan mu. Allah ne babban Mai Kawas da Kunya tun a da har a yanzu. Ke ba bawan kunya bane a cikin rayuwan ki. Allah zai iya kawas da shi ta wurin ikon Shi. A cikin wannan binciken za mu nuna maki yadda ya ke. Ki häa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako hu¿u ko kan app namu na Love God Greatly. A can za ki samu kayakin da sun shafi Mai Kawas da Kunya a wannan wurare biyu da rubuce rubucen mu na Litnin, Laraba da Jumma'a, da kuma karin bayani ta wurin karatu na kullum, da kuma jama'a cike da kauna domin karafa ki yayin da tare kuna yaki da ikon kunya kuma mu kar¿a yancin da muka samu a cikin Kristi - babban Mai Kawas da Kunya!

Vis mer
  • Språk:
  • Engelsk
  • ISBN:
  • 9781034050308
  • Bindende:
  • Paperback
  • Sider:
  • 120
  • Utgitt:
  • 21. desember 2021
  • Dimensjoner:
  • 152x229x6 mm.
  • Vekt:
  • 172 g.
Leveringstid: 2-4 uker
Forventet levering: 27. desember 2024
Utvidet returrett til 31. januar 2025

Beskrivelse av Mai kawas da kunya

Kunya ba ya zäi. Ya na kai ma kowannen mu hari ko daga ina muka fito ko shekarun mu. Kunya na iya ¿uya da kyau. Ya na sa mu so mu ¿uya tare da shi. Ya na rike mu ya sa mu ji kaman ba mu isa ba. Ya na sa shakka cikin mu kuma ya na tunashe da kasawan mu.
Kunyan da ke cikin rayuwan mu na bukatan häuwa da Mai Kawas da Kunya.
Ko da mu na so ko ba mu so mu yarda, ikon kunya ya shafe mu duka. Kunya na hana mu yin rayuwa cikin bangaskiya da Allah Ya shirya mana. A maimakon mu yin rayuwa cikin cikakken iyawa da karfin mu, kunya na sa mu cikin nadama, rashin tabbaci da shakka.
A cikin wannan bincike na tsawon mako hu¿u, za mu duba labarai goma sha ¿aya daga Littafi mai Tsarki domin mu gan yadda Allah na yaki da kunya a cikin rayuwan su da kuma rayuwan mu. Allah ne babban Mai Kawas da Kunya tun a da har a yanzu. Ke ba bawan kunya bane a cikin rayuwan ki. Allah zai iya kawas da shi ta wurin ikon Shi. A cikin wannan binciken za mu nuna maki yadda ya ke.
Ki häa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako hu¿u ko kan app namu na Love God Greatly. A can za ki samu kayakin da sun shafi Mai Kawas da Kunya a wannan wurare biyu da rubuce rubucen mu na Litnin, Laraba da Jumma'a, da kuma karin bayani ta wurin karatu na kullum, da kuma jama'a cike da kauna domin karafa ki yayin da tare kuna yaki da ikon kunya kuma mu kar¿a yancin da muka samu a cikin Kristi - babban Mai Kawas da Kunya!

Brukervurderinger av Mai kawas da kunya



Finn lignende bøker
Boken Mai kawas da kunya finnes i følgende kategorier:

Gjør som tusenvis av andre bokelskere

Abonner på vårt nyhetsbrev og få rabatter og inspirasjon til din neste leseopplevelse.